@abuaneesha on Quibbles

@abuaneesha

Joined May 2026

Commented on Friday Language Contest..... 2k to the top 2

Language ·

Jakar Taimako A wata ƙaramar unguwa a Damaturu, akwai wani matashi mai suna Musa. Yana gudanar da ƙaramin kasuwancin POS da sayar da kayan masarufi. Duk da ƙoƙarinsa, ribar kasuwancinsa ba ta wuce abin da zai ciyar da iyalinsa ba. Wata rana, wata tsohuwa mai suna Hajiya Zainabu ta zo wajensa. Ta ce, “Ɗana, ina da kuɗi kaɗan. Ina son ka ajiye mini su, saboda bana son su ɓace.” Musa ya karɓi kuɗin cikin gaskiya, ya rubuta su, ya kuma ba ta shaida. Bayan watanni uku, Hajiya Zainabu ta dawo. Musa ya miƙa mata duk kuɗinta ba tare da ya rage ko sisi ba. Tsohuwar ta yi murmushi ta ce, “Na gwada a

4

Load more